|
Mai tsayayyun kwanuka
Mas'ala ta 488:Matan da suke da tsayayyun kwanukan al'ada sun kasu
zuwa gida uku:
Ta farko:Matar da tag a jini har wata biyu a jere a kwanaki tsayayyu,duk da
cewa lokacin da tag a jini ya bambanta,misali watan farko tag a jini daya ga
wata zuwa biyar ga wata,ammawat na biyu tag a jinin sha daya ga wata zuwa sha
biyar,anan al'adarta ta kasance kwan biyar kenan.
Ta biyu:Matar da jini bay a yanke mata,amma wata biyu a jere tag a jinin da
yake da alamomin haila yawansu kuma ya kasance duk daya ne,amma lokacin da tag a
jini a lokutta ne mabambanta, anan kwanakin da ga jini mai alamomin haial shi ne
kwanakin al'adarta, misali watan farko tag a jini daga daya ga wata zuwa
biyar,sai wata na biyu ta ga jini daga uku zuwa tkwas ga wata, anan
kwanakinhailarta zasu kasance kwana biyar kenan.
Ta uku: Matar da take ganin jinni kwana uku ko fiye da haka har wata
biyu a jere,sai jinin ya yanke zuwa kana daya ko biyu sannan kuma sai ya sake
dawowa,sannan lokacin da ta ga jinni lokaci na biyu watan farko da na biyu sun
saba wa juna,Idan haka ta kasance ta yadda kwanakin da tag a jinni da kwanakin
da suaka kasance a tsakiya baki daya ba su fi kwana goma ba,sannan kuma yawan
kwanakin sun dace da juna takanin watan farko da na biyu,anan duka kwanakin da
tag a jinin da wkanakin da jinin ya yanke a tsakiya sune al;adarta,sannan ba
dole ban e kwanakin da jinin ya yanke a tsakiya su kasance yawansu ya dace da
juna tsakanin watan farko da na biyu,misali koda watan farko kwanakin da jinin
ya yanke kafin ya sake dawowa kwana biyui ne amma wata na biyu kwana uku ne,
amma idan aka hada kwanakin da ta ga jinin da tsakiya yawansu duk daya ne,
musali kwan takwas ne, anan al'darta zata zama kwana takwas kenan.
Mas'ala ta 489:matar da take da tsayayyun kwanukan haial, idan ta
jinin fiye da kwanukanta sannan suka wuce kwna goma, sannan duka kwanakin jinin
ya kasance da siffa guda, annan ihtiyat wajib shi ne net a dauki kwanukanta na
haila sauran kuwa istihala ce,amma idan ya kasance cikin wadan nan kwanuka jinin
bai kasance da siffa guda daya ba,
|