|
Sauran hukunce-hukuncen haila
Mas'ala ta 496:Yarinr da ta fara haila, wadda ba ta da tsayayyun
kwanaki da mai mantuwa,haka nan matar da take al'ada ta kwanaki
kidaddigaggu,Idan ta ga jini mai alamomin haila sannan ta samu yakini akan cea
za kai kwana uku bai yanke ba,anan dole ne ta bar yin ibadoji,sannn bayan
kwanaki sai ta fahimci cewa lallai wannan jinni ba haila b ace, to anan sai ta
rama kwanakin dab a ta yi ibada ba,amma idan bat a samu tabbas akan cewa zai
jinin zai kai kwana uku ba,sannan ba shi alamomin haila, anan ihtiyat wajib shi
net a yi amfani da hukuncin mai istihala har zuwa kwana uku,sannan
ta kaurace wa ayyukan da suke haram ga mai haila,sannan idan har zuwa kwana uku
bai yanke ba sai ta dauke shi a matsayin haila.
Mas'ala ta497:matar da take da tsayayyen lokaci ko kwanuka tsayayyu ko
kuma tana su baki daya wato loakci dakwanuka, Idan wata biyu suka kasance a jeer
tana gain jinni wanda kuma ya sab wa al'adarta,wato yawankwanakin ko lokacin da
yake farawa, anan al'adarta zata koma daidai da wadan nan watanni biyu na yanzu,
misali idan ya kasance tana ganin jinni daga farkon wata zuwa bakwai ga
wata, amma yanzu sai ta yi wata biyu a jeer tana ganin jinin daga goma ga wata
zuwa biyar ga wata, anan kenan lokaci da yawan kwankin duka sun canza, ko kuma
idan daya daga ciki ne kawai ya canza har wata biyu a jeer wannan dayan day a
canza ne kawai zata canza, wato dauka yanzu a matsayin al'adarta.
Mas'ala ta 498:Abin da ake nufi da wata daya anan shi ne daga lokacin
da mace ta far ganin jinni har zuwa kwana talatin, ba wai daga farkon wata ba
zuwa karshensa.
Mas'ala ta 499:Matar da take ganin jinin haila sau daya a wata sai ta
ga jni sau biyu, kuma dukkansu suna da alamomin haiala sannan tsakanin
jini na biyun da na farko bai gaza wa kwana goma ba, anan duka biyun haila ce.
Mas'ala ta 500:Idan mace ta ga jini kwana uku ko fiye da kwana uku
sannan duka suna da alamomin haila,sannan bayan kwana goma ko fin haka sai ta ga
jini mai alamomin istihala, sannan bayan kwana uku sai ta ga jini mai alamar
haila,anan sai ta dauki jinin farko wanda ba shi alamomin haial da na biyun da
yake da su a matsayin haila ce.
Mas'ala ta 501:Idan jinin haila ya yanke wa mace kafin kwana
goma,sannan ta tabbatar da cewa ba sauran jini a ciki,anan sai ta yi wanka don
cigab da ibada, koda kuwa ta yi tsammani cewa jinin day a yanke
kafin kwana goma zai iya dawowa.Amma idan ta samu tabbas akan cewa jinin da
yanke kafin kwana goma zai sake dawowa, to anan bai kamata ba ta yi
wanka,sanann kuma ba zata iya yin salla ba, sai ta cigaba da aiki da hukuncin
mai haila.
Mas'ala ta 502:Idan mace ta samu tsarki kafin kwana goma,amma tana
tsammanin cewa lallai akwai sauran jinin da bai fito ba,anan dole ne ta sanya
auduga cikin farjinta tad an saurara zuwa wani lokaci, sannan ta fito da ita
idan bat a ga jinni ba kawai sai ta yi wanka ta cigaba da ibadojinta,amma idan
ya kasance akwai jinni koda launinsa mai rowan dorowa ne, idan dai bata da
tsayayyar al'ada ko kuma al'adarta kwana goma ce,anan dole ta saurara har zuwa
kwana goma. Idan ya yanke kafin goman sai ta yi wanka, idan ma bai yanke ba idan
kwan goma ya cika saita yi wanka ta cigaba da ibadarta.Amma idan al'adarta kwana
goma ko ta gaza wa kwana goma sannan ta san cewa lallai kafin kwana goman zai
yanke anan sai ta saurara har zuwa wadan nan kwanakin.Haka nan idan tana
tsammanin cewa zai wuce kwana goma ihtiyat shi ne ta dan saurara zuwa kwana daya
hr zuwa kwana goma ta bar ibada, idan ta yanke kafin kwana goma shi kenan idan
kuma said a kwana goma suka cika to,amma idan sun wuce kwana sai ta yi wanka
sauran kwanakin na istihala ne, sannan sauran kwanakin da suka gabata sai
ta dauki kwanakin al'adarta sauran kuwa ta rama ibadar da ba ta yi ba.
Mas'ala ta 503:Idanm ace ta dauka cewa haila take yi, sai bayan
kwanaki ta fahimci cewa ba haila b ace,anan sai ta rama ibadar da ba ta yi
ba a wadan nan kwanakin.Haka nan idan ta dauka cewa ba haila b ace sai ta cigaba
da yin ibada, bayan kwanaki sai ta fahimci cewa haial ce,anan sai ta rama azumin
da ta yi a wadan nan kwanakin.s
|