Home Page
 Tarihin rayuwarsa
   Akidojin Shi'a
   Littafansa
   Fatawoyi
   Sakonni
   Darussa
   Littafan dansa
   Dakin karatu
   Hotuna


Affiliate Websites
Affiliate Websites

   E-Mail Listing:


 

Baya kanu Gaba

Ciratar abu

Mas' ala ta209: Idan jinin mutum ko wta dabbar da take da jini mai tsartuwa idan aka misali aka yanka ta, idan jinin wannan mutum ko dabbar ya shiga cikin jikin dabbar dab a tad a jinni mai tsartuwa kuma ya zama bangaren jikin wanan dabbar, kamar idan  sauro ya sha jinin mutum jinni ya koma jikin jikinsa wannan jinni ba najasa ba ne. wannan kuma shi ake cewa cirata. Amma idan ba za a ce wannan jinni ya zama bangare na wannan dabbar har yanzu yana nan matsayin najasarsa.Saboda haka idan matsatstsaku ta sha jinin mutum tunda za a iya cewa wannan jinni na mutum ne, najasa ne.

Mas'ala ta 210: Idan sauro yah au jikin mutum sa I ya ga jinni sai ba gane ba cewa shin wannan jinni na jikin sauron ne ko kuwa jinin jikinsa ne,wannan jinni mai tsarki ne.Haka ma idan ya san cewa wannan jinin daga jikinsa sauron ya sha shi ya zama bangaren jikin sauron, shima mai tsarki ne.Amma idan ba a dade ba tsakanin kasha sauro da shan jinin mutum ta ydda za' a iya cewa wannan jinni na mutum ne ba na sauro ba, ko kuma ba za a iya banbancewa ba shin na mutum ne ko na sauro, to najasa ne

Musulunci.

Mas'ala tya 211: Idan mushiriki nya musulunta wato ya shaida da kalmar shahada (la'ilaha illallah muhammadu rasulullah) ya zama musulmi.Bayan ya ambaci wannan kalama dukkkan cikinsa da yawunsa da komi da komi ya zama mai tsarkiAmmam idan ya  kasance yayin day a musulunta akwai najasa a bias jikinsa dole ne ya tsarkake ta.

Mas'ala ta 212:Idan ya kasance yana sanye da tufafi a lokacin da yake mushiriki kuma jikinsa ya kasance da lema ta zufa ko wani abu, kuma lokacin day a musulunta ba sanye da wannnan tufafin to wannan tufafin najasa ne,amma idan ya kasance yana sanye da  wannan tufafin ne shima ya kamata ya kaurace ma sa wajen ayyukan ibada.

Mas'ala ta 213:Idan  mushiriki ya yi kalamar shahada,sai mutum bai samu yakini ba akan cewa shin har zuci ya musulunta ko a'a, shima anan sai ayi ma shi hukunci da tsarki.Amma idan mutum yana tabbas kan cewa bai yi imani ba a zuci to anan  ya kamata ya  kaurace ma sa.

Tsarkakar abu mai najasa yayin tsarkakar wani abu mai najasa.

Mas'ala ta 214: Abi da ake nufi da wannan shi ne, bin wani abu a cikin tsarki ya yin tsarkaka wani da yake bi.

Mas'la ta 215: Idan giya ta zama tsumi ta tsarkaka, saboda haka idan giyar ta taba wani wuri ta tukunya yayin tafasarta shi ma ya zama mai tsarki.Haka shi ma marfin da aka aza kanta yayin da take tafasa kuma ta  zama mai tsarki shima ya zama maitsaki, Haka wadda take zuba bayan tukunyar yayin tafasa.

Mas'ala ta 216: Gado ko tufafin da ake dora wa  mamaci yayin da ake yi masa wanka ko sabulun da aka yi amfani da shi , bayan gama wanka su ma sun zama masu tsarki.

Mas'ala ta 217:Idan mutum ya wanke wanimai najasa da hannunsa yayin da wannan abin yake tsarkaka shima hannunsa ya tsarkaka.

Mas'ala ta 218: Idan mutum ya wanke tufafi mai najasa kuma ya matse tufafin rowan da ke ciki ya fita wanda yake yin saura a jikin tufafin mai tsarki ne.

Mas'ala ta 219:Kwano ko rtukunya mai najasa da aka wanke da ruwa kadan wanda bai kur ba, idan aka zubar da rowan da aka wanke najasar dan sauran da ke ragewa wto lemar mai tsarki ce.

Baya kanu Gaba